BBC News Hausa 4.4.8

Lisensi: Gratis ‎Ukuran file: 45.09 MB
‎Peringkat Pengguna: 0.0/5 - ‎0 ‎Suara

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Aman - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana jadi dinga tura maka bayanan da alias sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (pengaturan). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. Aplikasi berita resmi BBC Hausa oleh ZenoMedia menawarkan program dan berita utama terbaru. Anda dapat mendengarkan program radio menggunakan pemutar audio gratis atau dengan menggunakan opsi dial-up telepon (biaya geografis standar dari telepon rumah dan ponsel akan berlaku. Silakan hubungi penyedia Anda untuk biaya pasti sebelum menelepon). - Baca berita utama terbaru dari situs web BBC Hausa - Dengarkan program radio favorit Anda gratis dengan pemutar audio, atau dengan menggunakan layanan dial-up telepon tarif standar - Anda dapat mendengarkan edisi terbaru dari: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Aman - Shirin Yamma - Shirin Rana Jika Anda memilih untuk menerima pemberitahuan push, pengidentifikasi unik yang berkaitan dengan perangkat Anda dan data lokasi Anda akan disimpan oleh ZenoMedia atas nama BBC untuk memberi Anda layanan, memungkinkan iklan ditayangkan dalam aplikasi [dan untuk memproses pembayaran]. Tidak ada data pribadi lain yang berkaitan dengan Anda (seperti nama pengguna atau alamat email) yang diproses. Informasi tersebut hanya akan diproses sejalan dengan Kebijakan Privasi ZenoMedia, yang tersedia di https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

Riwayat versi

  • Versi 4.4.8 diposting di 2020-10-21

Detil Program